Zulhajji

Watanni Goma Sha Biyu Na Kalandar Musulunci, Ya kunshi hajji

Zulhajji shine wata na goma sha biyu Hijira kalanda, wata ne mai alfarma a tarihin Musulunci. a cikin watan ne ake yin aikin hajji[1].[2] [3][4] duk wanda yaje yayi Aikin Hajji ana kiran shi da suna Alhaji ko Hajiya idan mace ce.

Wikidata.svgZulhajji
calendar month (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na sacred month (en) Fassara da Hijri month (en) Fassara
Mabiyi Dhu al Ki'dah
Ta biyo baya Muharram
Alhazai a zaune suna karanta Al Kur'ani a cikin watan Zulhajji


BukukuwaGyara

ManazartaGyara

  1. "Ten Blessed Days of Dhul Hijjah | Soul". Central-mosque.com. Retrieved 2013-09-26.
  2. Youssof, R. (1890). Dictionnaire portatif turc-français de la langue usuelle en caractères latins et turcs. Constantinople. p. 642.
  3. Redhouse, J.W. (1880). REDHOUSE'S TURKISH DICTIONARY. p. 470.
  4. Umm al-Qura calendar of Saudi Arabia

Diddigin bayanai na wajeGyara