Dhu al Ki'dah ko Dhu'l-Qi'dah ko Dhu'l-Qa'dah ,ko Zulqida (Larabci : ﺫﻭ ﺍﻟﻘﻌﺪﺓ ), Furici; [ðʊlˈqɑʕda] ) shine wata na goma sha daya cikin jerin watannin Musulunci. Yana daya daga cikin watanni hudu masu alfarma a musulunci.

Wikidata.svgDhu al Ki'dah
calendar month (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na sacred month (en) Fassara da Hijri month (en) Fassara
Mabiyi Shawwal
Ta biyo baya Zulhajji

LokutaGyara