Zayne Emory (an haife shi a ranar 3 ga watan Yuni shekarata alif 1998),ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka kuma mawaƙa. An san shi da rawar da ya taka a matsayin J.C. Spink a cikin wasan ban dariya na halin da ake ciki na ABC The Goldbergs.

Zayne Emory
Rayuwa
Cikakken suna Rodney Zayne Emory
Haihuwa McMinnville (en) Fassara, 3 ga Yuni, 1998 (25 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da Yaro mai wasan kwaykwayo
IMDb nm3513898

Zayn Emory ZaynEmoryWiki.jpg Haihuwa Rodney Zayne Emory 3 ga Yuni, 1998 (shekaru 25) McMinnville, Oregon, Amurika Sana'o'i Dan wasan kwaikwayo Shekaru masu aiki 2009 - yanzu

Manazarta gyara sashe