Zango (Nijeriya)
ƙaramar hukuma a Nigeria
Zango Karamar Hukuma ce dake a arewacin Jihar Katsina, Arewa maso yamman Nijeriya.
Zango | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 154,743 (2006) | |||
• Yawan mutane | 257.48 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 601 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 824 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Zango tana akan layi na 12°56'00" N, 8°32'00" E da 12'933°N, 8°533E
Tana da fadin ƙasa na 601 km² da yawan jama'a 154,743 a kidayar shekarar 2006.
Lambar akwatin gidan yankin itace 824.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on October 7, 2009. Retrieved 2009-10-20.