Zaben majalisar dattawan Najeriya na 2007 a jihar Zamfara.

An gudanar da zaben majalisar dattawan Najeriya na shekarar 2007 a jihar Zamfara ranar 21 ga watan Afrilu, shekara ta 2007, domin zaben 'yan majalisar dattawan Najeriya da za su wakilci jihar Zamfara. Hassan Muhammed Gusau mai wakiltar Zamfara ta tsakiya, Sahabi Alhaji Yaú mai wakiltar Zamfara ta Arewa da Ahmad Sani Yerima mai wakiltar Zamfara ta yamma duk sun samu nasara a jam'iyyar All Nigeria Peoples Party.

Zaben majalisar dattawan Najeriya na 2007 a jihar Zamfara.
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Zamfara

Bayanin zaben baya

gyara sashe
Affiliation Jam'iya Adadi
PDP ANPP
Kafin zaɓe 3
Bayan zaɓe 0 3 3
Gunduma Wanda yake kai Jam'iya Zaɓaɓɓen sanata Jam'iya
Zamfara ta tsakiya Hassan Muhammed Gusau ANPP
Zamfara ta Yamma Ahmed Sani Yerima ANPP
Zamfara ta Kudu Sahabi Alhaji Yaú ANPP

Zamfara ta Tsakiya

gyara sashe

Hassan Muhammed Gusau na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaɓen.[1]

Zamfara ta Yamma

gyara sashe

Ahmed Sani Yerima na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaɓen.

Zamfara ta Kudu

gyara sashe

Sahabi Alhaji Yaú na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaɓen.

Manazarta

gyara sashe
  1. "IPU PARLINE database: NIGERIA (Senate) ELECTIONS IN 2007". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-21.