Yusufari

Ƙaramar hukuma a jihar Yobe, Najeriya

Yusufari Karamar hukuma ce da ke a Jihar Yoben, Nijeriya. Hedikwatar ta na nan a garin Yusufari. Garin tayi iyaka ne da kasar Nijar ta yammaci.

Yusufari

Wuri
Map
 13°11′00″N 10°51′00″E / 13.1833°N 10.85°E / 13.1833; 10.85
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Yobe
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,928 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tana da kimanin fadin filin kasa da ya kai 3,928 km² da yawan jama'a 111,086 a kidayar (census, 2006).

Lambar Akwatin aika sako postal code na garin ita ce 630.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Anazarci gyara sashe

  1. cite web|title=Post Offices- with map of LGA |work= |publisher=NIPOST |url=http://www.nipost.gov.ng/PostCode.aspx |accessdate=2009-10-20 |deadurl=yes |archiveurl=https://web.archive.org/web/20121126042849/http://www.nipost.gov.ng/postcode.aspx |archivedate=November 26, 2012