Yauri, karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya.

Yauri

Wuri
Map
 11°24′N 5°30′E / 11.4°N 5.5°E / 11.4; 5.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Kebbi
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,380 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Yauri na daya daga cikin jerin garuruwa da rafin neja (River Niger) ya ratso a ciki, wannan ya saka sana'ar Su yake daya daga cikin sana'o'i da ake gudanarwa a garin. Musamman kabilan salkawa wadanda su aka fi sani da kamun kifi. Yauri ta tara kabila da yaruka kala-kala, daga cikin su akwai gunga ( ko kuma gungawa), kambari, salkawa, da sauransu. Yauri nada cikin shekaru 600 (daga 1460s-2020) sarakuna 42 wanda sarki Dr. Muhammad Zayyanu Abdullahi CON, FNSM shine bisa karagar mulki.       (Edited by DA Laka)