Yauri, karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya.
Yauri |
---|
|
Wuri |
---|
|
|
|
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | Kebbi |
|
|
Labarin ƙasa |
---|
Yawan fili |
3,380 km² |
---|
Bayanan Tuntuɓa |
---|
Kasancewa a yanki na lokaci |
|
---|
Yauri na daya daga cikin jerin garuruwa da rafin neja (River Niger) ya ratso a ciki, wannan ya saka sana'ar Su yake daya daga cikin sana'o'i da ake gudanarwa a garin. Musamman kabilan salkawa wadanda su aka fi sani da kamun kifi. Yauri ta tara kabila da yaruka kala-kala, daga cikin su akwai gunga ( ko kuma gungawa), kambari, salkawa, da sauransu. Yauri nada cikin shekaru 600 (daga 1460s-2020) sarakuna 42 wanda sarki Dr. Muhammad Zayyanu Abdullahi CON, FNSM shine bisa karagar mulki. (Edited by DA Laka)