Yasser Borhamy
Yasser Borhami ya kasan ce ɗan ƙasar Masar kuma ba Salafi[1] Musulmi ɗan fafutuka, kuma mai wa'azi. Yana ɗaya daga cikin waɗanda suka assasa kiran Salafist, ƙungiyar da ta ƙirƙiro ƙungiyar Salafiyya ta Al Nour a shekarar 2011.[2] Shima mataimakin shugaban ƙungiyar Salafiyya.[3] An tsare Borhamy na tsawon wata guda a shekarar 1987 saboda zargin alakarsa da yunkurin kisan gillar da Ƙungiyar ceto daga Jahannama ta yi wa ministan cikin gida Hassan Abu Basha.[4]
Yasser Borhamy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alexandria, 9 Satumba 1958 (66 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Alexandria |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | pediatrician (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Daily News Egypt: "Al-Nour Party seeks support of Salafi figures in parliamentary elections" November 7, 2015
- ↑ "Nour's Salafist splinter group forms new party". Ahram Online. 1 January 2013. Retrieved 1 May 2014.
- ↑ "Salafi leader: Morsy should step down if millions protest". Egypt Independent. 5 June 2013. Retrieved 1 May 2014.
- ↑ "Yasser Borhami". Ahram Online. 19 November 2011. Retrieved 30 April 2014.