Yaren Ura /Ɓurawa
Ɓurawa, ko Ura waɗanda kuma aka fi sani da Ɓurawa da Hausa (Ɓura), yaren Kainji ne na Jihar Neja, Nijeriya . Mafi yawan ura suna a ƙauyukan Pandogari ne.
Yaren Ura /Ɓurawa | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ula |
Glottolog |
fung1245 [1] |
Suna zaune a ƙauyuka biyar na Gulbe, Gabi Tuƙurbe, Urenciki/ɓuranciki, Ringa, Ringa kusan itace hedkwatar harshen Ɓura, da Ta-utana a kan hanyar Pandogari/Allawa a ƙaramar hukumar Rafi, Kagara, Najeriya. amma akwai bambanci tsakanin yaren Fongu da Ura/Ɓura sai dai bambancin ba sosai ba, akwai kuma bambancin al'ada Fongu da ta ɓurawa.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ura /Ɓurawa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Blench, Roger (2012). "Kainji languages" (PDF). Retrieved 19 November 2021.