Yannick Arthur Gomis (an haife shi ranar 3 ga watan Fabrairun 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a kulob ɗin Cypriot Aris Limassol a matsayin ɗan wasan tsakiya na kai hari.

Yannick Gomis
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 3 ga Faburairu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympique de Ngor (en) Fassara2010-2015
  Senegal national association football team (en) Fassara2013-
US Orléans (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob gyara sashe

Gomis ya fara taka leda a ƙasarsa ta Senegal tare da Olympique de Ngor kuma ya ci wa tawagar ƙasar Senegal wasanni biyu a cikin shekarar 2013 kafin ya koma Orléans a lokacin rani na 2015.

A ranar 30 ga watan Yunin 2022, Gomis ya rattaɓa hannu tare da Aris Limassol a Cyprus.[1]

Ƙididdigar sana'a gyara sashe

As of match played on 22 February 2023[2]
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League National Cup League Cup Continental Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Orléans 2015–16 Championnat National 15 0 15 0
2016–17 Ligue 2 16 5 0 0 2 0 18 5
2017–18 31 12 0 0 2 0 33 12
Total 61 17 1 0 4 0 66 17
Lens 2018–19 Ligue 2 42 17 1 0 1 0 44 17
2019–20 2 0 0 0 1 0 3 0
Total 44 17 1 0 2 0 47 17
Guingamp 2019–20 Ligue 2 22 5 1 0 0 0 23 5
2020–21 37 9 1 0 0 0 38 9
2021–22 35 3 3 2 0 0 38 5
Total 94 17 5 2 0 0 99 19
Aris Limassol 2022–23 Cypriot First Division 18 5 1 0 2 1 21 6
Career total 218 55 7 2 6 0 2 0 0 0 233 59

Manazarta gyara sashe

  1. https://arisfc.com/en/news/aris-signed-yannick-gomis/
  2. https://int.soccerway.com/players/-/429943/