Yam pepper soup
Yam pepper soup abinci ne Na Najeriya wanda ake amfani da farin puna da doya mai laushi. Yana da mahimmanci doyar ta zama mai taushi.[1][2]
Yam pepper soup | |
---|---|
miya | |
Kayan haɗi | Doya, chili pepper (en) , gishiri da nama |
Miyar ta zama ruwan dare a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya kuma wasu kayan da ake buƙata don yin ta sun haɗa da ehuru, barkono, irin nama, gishiri da ganyen kamshi. [3] [4]
Ana kara wa annan sinadarai idan doyar ɗin ta yi laushi har ta fara yin porridge. [5]
Sauran abinci
gyara sasheDuba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "How To Make Nigerian Yam Pepper Soup". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-04-12. Archived from the original on 2022-05-07. Retrieved 2022-06-30.
- ↑ Natural, Sympli (2019-02-16). "Yam and Goat Meat Pepper Soup". Medium (in Turanci). Retrieved 2022-06-30.
- ↑ omotolani (2018-03-06). "How to cook Nigerian yam pepper soup". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-06-30.
- ↑ a, temitope (2016-09-02). "How to make yam peppersoup". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-06-30.[permanent dead link]
- ↑ "Yam pepper soup delight". Daily Trust (in Turanci). 2021-07-18. Retrieved 2022-06-30.
- ↑ "Yam and Goat Meat Pepper Soup". Daily Trust (in Turanci). 2021-03-21. Retrieved 2022-06-30.