Ya'akov Cahan ko Kahan ( Hebrew: יעקב כהן‎ , an haife shi 26 ga Yuni 1881; ya mutu a ranar 20 ga Nuwamba 1960) mawaƙin Isra'ila ne, marubucin wasan kwaikwayo, mai fassara, marubuci kuma masanin harshen Ibrananci.

Ya'akov Cahan
Rayuwa
Haihuwa Slutsk (en) Fassara, 26 ga Yuni, 1881
ƙasa Isra'ila
Mutuwa Tel Abib, 20 Nuwamba, 1960
Makwanci Har HaMenuchot
Karatu
Harsuna Ibrananci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, marubucin wasannin kwaykwayo, mai aikin fassara, philologist (en) Fassara, linguist (en) Fassara da marubuci
Kyaututtuka

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

An haifi Ya'akov Cahan a Slutsk, a cikin daular Rasha, yanzu Belarus . Ya yi hijira zuwa Birtaniya na Palestine a cikin shekarar 1934.

  • A cikin 1938, Chan ya sami kyautar Bialik Prize don Adabi.
  • A cikin 1953 kuma a cikin 1958, an ba shi lambar yabo ta Isra'ila, don adabi.
  • A cikin 1956, ya sami lambar yabo ta Tchernichovsky don fassarar misali, don fassarori daga Jamusanci na ɓangaren farko na Goethe's Faust da sauran ayyukan Goethe, Torquato Tasso da Iphigenia a Tauris, da kuma zaɓi na waƙa ta Heinrich Heine .

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin masu karɓar lambar yabo ta Isra'ila
  • Jerin masu karɓar Kyautar Bialik

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Works by or about Ya'akov Cahan at Internet Archive