Xavier Yombandje
François Xavier Yombandje (Koumra ; An Haifeta a ranar 9 ga watan Yulin shekarata alif 1956) Tsohon bishop Roman Katolika ne na Afirka ta Tsakiya.
Xavier Yombandje | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Cadi |
Suna | Xavier |
Shekarun haihuwa | 9 ga Yuli, 1956 |
Wurin haihuwa | Koumra (en) |
Harsuna | Larabci da Faransanci |
Sana'a | Catholic priest (en) da Catholic bishop (en) |
Muƙamin da ya riƙe | diocesan bishop (en) da diocesan bishop (en) |
Addini | Cocin katolika |
Consecrator (en) | Joachim N'Dayen, Matthias N'Gartéri Mayadi da Edouard Mathos (en) |
Yombandje ya yi murabus daga aikinsa na kiwo a ranar 16 ga watan Mayun shekarata alif 2009 bayan wani bincike na Vatican ya gano cewa limamai da yawa na yankin sun karya alƙawarin su na tsabta, talauci da biyayya. An kuma ambaci Yombandje musamman don samun matar aure. Makonni kaɗan bayan haka babban Bishop na Bangui, Paulin Pomodimo, shi ma ya yi murabus. [1] [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Vatican investigation rebukes Central African Republic’s priests over celibacy violations CatholicCulture.org (retrieved March 7, 2011)
- ↑ Central Africa: “Priests strike” in protest at the resignation of the archbishop of Bangui Archived 2016-05-29 at the Wayback Machine Documentation Information Catholiques Internationales (retrieved March 7, 2011)