Joachim N'Dayen
Archbishop Emeritus Joachim N'Dayen (An haife shi a ranar 22 ga watan Disamban 1934, a Loko) tsohon babban limamin Katolika ne a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya. Shi ne babban Bishop na Archdiocese na Roman Katolika na Bangui, babban birnin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya. Ya zama babban Bishop a cikin watan Satumban 1970, lokacin da ya zama babban limamin Katolika na farko a ƙasar. Ya yi murabus a cikin shekara ta 2003 kuma Paulin Pomodimo ya maye gurbinsa. [1]
Joachim N'Dayen | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
Suna | Joachim |
Shekarun haihuwa | 22 Disamba 1934 |
Lokacin mutuwa | 13 ga Yuni, 2023 |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | Catholic priest (en) da Catholic bishop (en) |
Muƙamin da ya riƙe | Archbishop of Bangui (en) da titular archbishop (en) |
Addini | Cocin katolika |
Consecrator (en) | Luigi Poggi (en) , Joseph Cucherousset (en) da Jean Zoa (en) |