Wole Ojo
Wole Ojo an haife shi 6 Yuni shekara ta 1984, ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya.[1] Ya shiga fagen wasan Najeriya ne a shekarar 2009, bayan ya ci nasara a bugu na huɗu na nunin akwatin gaskiya na Amstel Malta.[2]
Wole Ojo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Oyo, 6 ga Yuni, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Matakin karatu | Bachelor of Arts (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm5840380 |
Ilimi
gyara sasheYa yi digirin farko a fannin ƙere-ƙere daga Jami'ar Legas .
Fina-finai
gyara sasheShekara | Fim | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|
2011 | Maami | Kashimawo | Wasan kwaikwayo |
2012 | When Fishes Drown | Tony | Wasan kwaikwayo |
2013 | Conversations at Dinner | Chidi Obi | Wasan kwaikwayo |
2014 | Umbara Point | Jelani | Tirela Fim |
Perfect Union | Steve Kadiri | Wasan kwaikwayo | |
Brave | Nathan Doga | Gajeren fim | |
2015 | The MatchMaker | Bryan | Shirin soyayya |
Out of Luck | Seun | Wasan kwaikwayo | |
7 Inch Curve | Kamani | Drama | |
2016 | Beyond Blood[3] | romantic drama film | |
Entreat[4] | Segun Adeoye | Shirin Soyayya | |
2018 | Bachelors eve[5] | Uche | Wasan kwaikwayo |
Yabo
gyara sasheShekara | Kyauta | Rukuni | Mai karɓa | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2010 | 6th Africa Movie Academy Awards | Jarumin Da Yafi Alkawari | Tantancewa | |
2014 | City People Entertainment Awards | Mafi kyawun Sabon Jarumi (Yoruba) | Tantancewa | |
2013 | 2013 Nollywood Movies Awards | Mafi kyawun Jarumin (Dan Ƙasa) | Tantancewa | |
2015 | 2015 Africa Magic Viewers Choice Awards | Mafi kyawun Jarumin wasan kwaikwayo | Tantancewa | |
2015 Nigeria Entertainment Awards | Gwarzon Jarumin Shekara (Nollywood) | Tantancewa |
Magana
gyara sashe- ↑ "10 Things You Didn't Know About Wole Ojo". Youth Village Nigeria. Retrieved 12 May 2017.
- ↑ Bada, Gbenga. "Wole Ojo: "Why I became an actor," "Maami" star reveals". Pulse Nigeria. Retrieved 12 May 2017.[permanent dead link]
- ↑ Helen, Ajomole (17 February 2016). "Popular actor shares challenges faced as an entertainer". naij.com. Archived from the original on 31 July 2017. Retrieved 30 July 2017.
- ↑ Izuzu, Chidumga. ""Entreat": Watch Dakore Akande, Alexx Ekubo, Sadiq Daba, Wole Ojo in star studded trailer". pulse.ng. Archived from the original on 31 July 2017. Retrieved 30 July 2017.
- ↑ Jayne Augoye (January 3, 2018). "Wole Ojo, Kehinde Balogun, Gbenro Ajibade star in new film, "Bachelor's Eve"". Premium Times.