Wasiu Alabi Pasuma
An haife shi a ranar 27 ga watan Nuwamba 1967. Asalin sa ɗan asalin Edunabon-Ife, Jihar Osun, Ya yi yarin tarsa a yankin Mushin, Jihar Legas[1]
Wasiu Alabi Pasuma | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mushin (Nijeriya), 27 Nuwamba, 1967 (57 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi da ɗan wasan kwaikwayo |
Mahaifiyarsa, Alhaja Adijat Kubura Odetola wadda aka fi sani da Iyawo Anobi ce ta haife shi wadda yake yawan yabon ta a cikin wakokin shi