Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Babban Birnin Tarayya

Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga babban birnin tarayya ta ƙunshi Sanata ɗaya da yake wakiltar Abuja, da wakilai biyu masu wakiltar Abuja-Kudu da AMAC/ Bwari.

Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Babban Birnin Tarayya
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Jamhuriya ta huɗu gyara sashe

Majalisa ta 4 (1999 - 2003) gyara sashe

OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Khairat Abdulrazaq-Gwadabe PDP Abuja

Majalisa ta 5 (2003-2007) gyara sashe

OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Maina Isa PDP Abuja
Wakili Ado Sidi ANPP Abuja-South
Wakili Philip Tanimu Aduda PDP AMAC/Bwari

Majalisar Kasa ta 9 (2019 har zuwa yau) gyara sashe

OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Philips Tanimu Aduda PDP Abuja
Wakili Hassan Sokodabo Usman PDP Kuje/Abaji/Gwagwalada/Kwali
Wakili Micah Yohanna Jiba PDP Abuja Municipal/Bwari

Manazarta gyara sashe