Wahbi Khazri

Dan wasan kwallon kafa ne an haife shi a 1991

Wahbi Khazri (an haife shi a shekara ta 1991 a garin Ajaccio, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisiya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Tunisiya daga shekara ta 2013.

Wahbi Khazri
Rayuwa
Haihuwa Ajaccio (en) Fassara, 8 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  France national under-17 association football team (en) Fassara2006-2007
  France national under-19 association football team (en) Fassara2008-2008
  Tunisia national under-20 football team (en) Fassara2009-200911
SC Bastia (en) Fassara2009-201417131
  France national under-21 association football team (en) Fassara2012-201210
  Tunisia national association football team (en) Fassara2013-
  FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara2014-20165214
  AS Saint-Étienne (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 22
Nauyi 76 kg
Tsayi 182 cm
Wahbi Khazri
Wahbi Khazri
Wahbi Khazri