A addinai da Ilimin Tauhidi (Theology), Wahayi shi ne bayyana da saukar da wasu labaran gaskiya ko Ilimi ta hanyar magana da Ubangiji ta hanyar dan sakonsa kamar mala'ika.

Wikidata.svgWahayi
Hildegard von Bingen.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na aiyuka, divination (en) Fassara da disclosure (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassara Divine providence (en) Fassara
Hildegard von Bingen.jpg

A addinin Musulinci, wahayi ya karkarsu daban-daban ta fuskar yanayin da aka karbeshi. Wani wahayin yana zuwa ta hanyar dan sako, kamar mala'ika, ko ta hanyar ruhi (wahyul ilhamiy) ko kuma ta hanyar wata alama. A Alkur'ani, Allah ya bayar da labarin cewa har wadanda ba Annabawa ba ana iya yi musu wahayi. Cikin wadanda suka samu wannan wahayin sun hada da tururuwa da kudan-zuma.