Allah
(an turo daga Ubangiji)
Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: الله, turanci God, Allāh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji a harshen Hausa. Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai (bakwai 7) da kassai (bakwai 7), da duk abunda ke cikin duniya baki daya, mutum da aljannu baki daya kuma shine wanda keda iko akan komai da kowa.[1]
Allah | |
---|---|
tunanniyar addini | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | creator deity (en) , mutum da religious character (en) |
Facet of (en) | monotheism (en) |
Worshipped by (en) | monotheism (en) |
Yana haddasa | creation (en) |
Karatun ta | theology proper (en) , philosophy of religion (en) da theology (en) |
Described at URL (en) | newworldencyclopedia.org… da azbyka.ru… |
Has characteristic (en) | omnipotence (en) , har’abada, infinity (en) , omniscience (en) da omnipresence (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Tirkashi wata garabasar sai Allah mahalicci". hausa.leadership.ng. 12 July 2019. Retrieved 27 November 2021.