Victor Oyofo
Victor Kassim Isa Oyofo an zaɓe shi a matsayin Sanata mai wakiltar Edo ta Arewa Sanatan jihar Edo, Najeriya a farkon jamhuriya ta huɗu ta Najeriya, inda ya tsaya takara a ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party (PDP). Ya fara aiki a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 1999.[1]
Victor Oyofo | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Bangare na | Nigerian senators of the 4th National Assembly (en) |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Victor |
Wurin haihuwa | jahar Edo |
Mata/miji | Oyinkansola Oyofo (en) |
Sana'a | ɗan siyasa |
Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya |
Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Bayan ya hau kan kujerarsa a Majalisar Dattawa an naɗa shi kwamitocin kula da harkokin man fetur, da ma’adanai, muhalli (mataimakin shugaban ƙasa), harkokin ƴan sanda, kasuwanci da Neja Delta.[2]
Na sirri
gyara sasheYana auren Oyinkansola Oyofo wadda aka haifa a shekarar 1959.[ana buƙatar hujja] sunyi aure a 1981.[3]