Valentina Giacinti
Valentina Giacinti (an haife ta a ranar 2 ga watan Janairu a shekara ta 1994) ƙwararriyar yar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Italiya wacce ke buga gaba a ƙungiyar Seria A AS Roma da ƙungiyar mata ta ƙasar Italiya .
Valentina Giacinti | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Trescore Balneario (en) , 2 ga Janairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Italiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Italiyanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 59 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 170 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
|
Aikin kulob
gyara sashePCA Atalanta
gyara sasheGiacinti ta fara aiki tare da ƙungiyar matasan PCA Atalanta. Ta yi babban aikinta na farko a ranar 30 ga watan Janairu a shekara ta, 2010 a matsayin maye gurbin minti na 65 a wasan Seria A da Graphistudio Tavagnacco . Ta buga wasanni goma a ƙungiyar a kakar wasa ta farko to amma ba ta zura kwallo a raga ba. An Atalanta ta koma zuwa Serie A2 a karshen kakar wasa.
Lokacin shekarar, 2010 zuwa 2011 Seria A2 wannan shineh lokacin da ta kuma bayyana kanta a matsayin Giacinti yayin da ta kafa kanta a matsayin mai farawa ga ƙungiyar ta. Za ta fara kakar wasan ta ne da burinta na farko a fagen aiki a ranar 26 ga watan Satumba a shekara ta, 2010 a wasan lig da ta yi da Entella Chiavari, ta kawo karshen wasan da zura kwallaye uku a raga. ta kawo karshen kakar wasan da kwallaye 15 a wasanni 21 da ta buga. ta ci wasu kwallaye 19 a wasanni 25.
Napoli
gyara sasheA ranar 17 ga watan Yuli a shekara ta, 2012, Giacinti ta kammala kowarta zuwa Napoli . A ranar 2 ga watan Satumbar shekara ta, 2012, ta ci kwallonta ta farko a kungiyar a wasan Coppa Italia wanda suka kara da Caira.
a
ta kawo ƙarshen kakar wasan da kwallaye 19 a wasanni 34 da ta buga a duk gasar.
A ranar 17 ga watan Yuli a shekara 2013,
Giacinti ta canja sheka i zuwa Mozzanica .
Brescia
gyara sasheA lokacin rani na shekarar, 2017, Giacinti ta koma Brescia don ci gaba da wasan ƙwallon ƙafa na mata na UEFA Gasan zakarun nahiyar turai ta mata. Yayin da take tare da Brescia, ta lashe kambun Supercoppa Italiana a karon farko kuma ta kammala kakar wasanta a matsayin wacce ta fi zura kwallaye a gasar a karo na biyu a cikin rayuwarta, da kwallaye 21, kuma ta taimaka wa kulob din ya kai ga matakin wasan karshe na scudetto kafin suyi rashin nasara a gasar. A hannun Juventus.
AC Milan
gyara sasheA ranar 11 ga watan Yuni a shekara ta, 2018, AC Milan ta sayi lasisin Brescia's Seria A da kwangilolinsu na 'yan wasan don fara nasu sashin mata . Daga nan sai aka mayar da kwantiragin Giacinti zuwa sabuwar kungiyar AC Milan Femminile. ta ci gaba da zura kwallaye a raga kuma ta kare a matsayin wacce ta fi zura kwallaye a gasar da kwallaye 21 a wasanni 21 da ta buga.
Bayan tafiyar Daniela Sabatino a cikin kakar shekarar, 2019 zuwa 2020, Giacinti ta zama sabon kyaftin na kungiyar Milan. Ta sha wahala a cikin mahaifa a lokacin wasan gida da Tavagnacco . Ta kasance tana jinya na 'yan kwanaki kafin a dakatar da gasar saboda cutar ta COVID-19.
A kakar wasa na gaba, Giacinti ta taimaka wa AC Milan samun tikitin shiga gasar cin kofin zakarun mata ta UEFA a karon farko a tarihinta yayinda ta zo ta biyu a gasar. kuma sun kai wasan kar she a gasar Coppa Italia, inda suka yi rashin nasara a kan Roma da bugun daga kai sai mai tsaron gida. Kuma ta kawo karshen kakar wasan a matsayin wacce ta fi zura kwallaye a kungiyar da kwallaye 24 a wasanni 29 da ta buga a duk gasar.
A kakar wasa ta hudu tare da kulob din, Giacinti ta zama yar wasa na farko da ta haye kwallaye 50 a gasar Seria A sanye da rigar Rossoneri. An cire mata kyaftin din hannu don goyon bayan Valentina Bergamaschi sakamakon wasu rikice-rikice da ma'aikatan fasaha. Sannan ta bar kulob din a lokacin bazara.
Fiorentina (rance)
gyara sasheA lokacin chinikaiyar yan wasa ta watan Janairu shekara ta, 2022, Giacinti ta kammala canja wuri zuwa aro a Fiorentina . Kwallonta ta farko a cikin rigar purple ta zo ne a wasan da suka tashi 2-2 da Juventus a ranar 22 ga watan Janairu shekara ta, 2022. Ta ji rauni a ranar 20 ga watan Maris a shekara ta,2022 a wasan gida da Verona. ta dawo ne a ranar karshe ta gasar inda ta zura kwallaye biyu a ragar Empoli kuma ta taimakawa Fiorentina ta kaucewa faduwa.
AS Roma
gyara sasheA ranar 21 ga watan Yuli a shekara ta, 2022, Giacinti ta kammala canja sheka zuwa Roma. Ta fara wasanta na farko a kungiyar a ranar 18 ga watan Agusta a shekara ta, 2022, yayin wasan farko na Roma a wasan UEFA zakarun lahiyar turai na mata da Glasgow City. Kwallontta ta farko a cikin Giallorossi riagar ta zo a ranar 28 ga watan Agusta a shekara ta, 2022 wanda sukayi nasara 2:0 a waje da Pomigliano . A ranar 5 ga watan Nuwamba a2022, ta lashe Supercoppa Italiana a karo na biyu a cikin aikinta bayan sun doke Juventus da ci 4-3 a bugun daga kai sai mai tsaron gida . A ranar 11 ga watan Fabrairu shekara ta 2023, ta buga wasanta na 250 a Seria A yayin wasan lig da Inter Milan.
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheAn ambaci Giacinti a cikin 'yan wasa 23 na Italiya don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na shekarar 2019 . Duk da irin rawar da Giacinti ta samu a matakin kulob, kocin tawagar ƙasar Milena Bertolini ya so ya tura ta a matsayin wanda zai maye gurbin ta a gasar. Giacinti ce ta zura kwallon farko a ragar Italiya a wasan da suka doke China da ci 2-0 a zagaye na 16.
Kididdigar sana'a
gyara sashe- As of match played 1 April 2023[1]
Club | Season | League | Coppa Italia | Continental[lower-alpha 1] | Other[lower-alpha 2] | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Atalanta | 2009–10 | Serie A | 10 | 0 | 1 | 0 | — | — | 11 | 0 | ||
2010–11 | Serie A2 | 21 | 15 | 3 | 2 | — | — | 24 | 17 | |||
2011–12 | Serie A2 | 25 | 19 | 1 | 0 | — | — | 26 | 19 | |||
Total | 56 | 34 | 5 | 2 | — | — | 61 | 36 | ||||
Napoli | 2012–13 | Serie A | 29 | 17 | 5 | 2 | — | — | 34 | 19 | ||
Mozzanica | 2013–14 | Serie A | 26 | 19 | 1 | 1 | — | — | 27 | 20 | ||
2014–15 | Serie A | 26 | 21 | 6 | 6 | — | — | 32 | 27 | |||
2015–16 | Serie A | 22 | 32 | 6 | 9 | — | — | 28 | 41 | |||
2016–17 | Serie A | 22 | 14 | 4 | 5 | — | — | 26 | 19 | |||
Total | 96 | 86 | 17 | 21 | — | — | 113 | 107 | ||||
Brescia | 2017–18 | Serie A | 23 | 21 | 7 | 6 | 4 | 0 | 1 | 0 | 35 | 27 |
A.C. Milan | 2018–19 | Serie A | 21 | 21 | 5 | 2 | — | — | 26 | 23 | ||
2019–20 | Serie A | 15 | 9 | 2 | 0 | — | — | 17 | 9 | |||
2020–21 | Serie A | 21 | 18 | 7 | 5 | — | 1 | 1 | 29 | 24 | ||
2021–22 | Serie A | 11 | 7 | 1 | 1 | 2 | 2 | 0 | 0 | 14 | 10 | |
Total | 68 | 55 | 15 | 8 | 2 | 2 | 1 | 1 | 86 | 66 | ||
Fiorentina (loan) | 2021–22 | Serie A | 7 | 3 | 2 | 0 | — | — | 9 | 3 | ||
A.S. Roma | 2022–23 | Serie A | 20 | 11 | 3 | 2 | 12 | 4 | 1 | 1 | 36 | 18 |
Career total | 299 | 227 | 54 | 41 | 18 | 6 | 3 | 2 | 374 | 276 |
- ↑ includes UEFA Women's Champions League
- ↑ includes Supercoppa Italiana
Ƙasashen Duniya
gyara sashe- As of match played 11 April 2023[1]
Tawagar kasa | Shekara | Aikace-aikace | Manufa |
---|---|---|---|
Italiya | 2015 | 7 | 0 |
2016 | 3 | 0 | |
2017 | 2 | 0 | |
2018 | 9 | 2 | |
2019 | 14 | 6 | |
2020 | 3 | 1 | |
2021 | 9 | 7 | |
2022 | 11 | 5 | |
2023 | 4 | 1 | |
Jimlar | 62 | 22 |
- Maki da sakamako ne suka jera yawan kwallayen Italiya na farko, ginshiƙin maki yana nuna ci bayan kowace ƙwallon Giacinti.
No. | Date | Venue | Opponent | Score | Result | Competition | Ref. |
---|---|---|---|---|---|---|---|
1 | 5 March 2018 | AEK Arena, Larnaca, Cyprus | Samfuri:Country data FIN | 1–1 | 2–2 | 2018 Cyprus Cup | |
2 | 6 April 2018 | Stadionul CPSM, Vadul lui Vodă, Moldova | Samfuri:Country data Moldova | 3–1 | 3–1 | 2019 FIFA Women's World Cup qualification | |
3 | 27 February 2019 | Antonis Papadopoulos Stadium, Larnaca, Cyprus | Samfuri:Country data MEX | 4–0 | 5–0 | 2019 Cyprus Cup | |
4 | 5–0 | ||||||
5 | 2 March 2019 | GSZ Stadium, Larnaca, Cyprus | Samfuri:Country data HUN | 1–0 | 3–0 | 2019 Cyprus Cup | |
6 | 2–0 | ||||||
7 | 25 July 2019 | Stade de la Mosson, Montpellier, France | China PR | 1–0 | 2–0 | 2019 FIFA Women's World Cup | |
8 | 29 August 2019 | Ramat Gan Stadium, Ramat Gan, Israel | Samfuri:Country data ISR | 3–1 | 3–2 | UEFA Women's Euro 2022 qualifying | |
9 | 27 October 2020 | Stadio Carlo Castellani, Empoli, Italy | Samfuri:Country data DEN | 1–3 | 1–3 | UEFA Women's Euro 2022 qualifying | |
10 | 24 February 2021 | Stadio Artemio Franchi, Florence, Italy | Samfuri:Country data ISR | 1–0 | 12–0 | UEFA Women's Euro 2022 qualifying | |
11 | 3–0 | ||||||
12 | 13 April 2021 | Campo Enzo Bearzot, Coverciano, Italy | Samfuri:Country data ISL | 1–0 | 1–1 | Friendly | |
13 | 17 September 2021 | Stadio Nereo Rocco, Trieste, Italy | Samfuri:Country data MDA | 3–0 | 3–0 | 2023 FIFA Women's World Cup qualification | |
14 | 21 September 2021 | Stadion Branko Čavlović-Čavlek, Karlovac, Croatia | Samfuri:Country data CRO | 2–0 | 5–0 | 2023 FIFA Women's World Cup qualification | |
15 | 3–0 | ||||||
16 | 26 October 2021 | LFF Stadium, Vilnius, Lithuania | Samfuri:Country data LTU | 3–0 | 5–0 | 2023 FIFA Women's World Cup qualification | |
17 | 20 February 2022 | Estádio Algarve, Algarve, Portugal | Samfuri:Country data NOR | 1–0 | 2–1 | 2022 Algarve Cup | |
18 | 23 February 2022 | Estádio Municipal de Lagos, Lagos, Portugal | Samfuri:Country data SWE | 1–0 | 1–1 (5–6 p) | 2022 Algarve Cup | |
19 | 2 September 2022 | Zimbru Stadium, Chișinău, Moldova | Samfuri:Country data MDA | 2–0 | 8–0 | 2023 FIFA Women's World Cup qualification | |
20 | 7–0 | ||||||
21 | 6 September 2022 | Stadio Paolo Mazza, Ferrara, Italy | Samfuri:Country data ROU | 1–0 | 2–0 | 2023 FIFA Women's World Cup qualification | |
22 | 11 April 2023 | Stadio Tre Fontane, Rome, Italy | Samfuri:Country data COL | 1–0 | 2–1 | Friendly |
Girmamawa
gyara sasheBrescia
- Supercoppa Italiyanci : 2017–18
- Supercoppa Italiyanci : 2022-23
- Mafi kyawun Mata na AIC XI: 2019
Nassoshi
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sasheWikimedia Commons on Valentina GiacintiSamfuri:Italy squad 2019 FIFA Women's World CupSamfuri:Italy squad UEFA Women's Euro 2022Samfuri:A.S. Roma Women squad