Uthman ibn Maz'un
Rayuwa
Haihuwa Makkah
Mutuwa Madinah, 624 (Gregorian)
Makwanci Al-Baqi'
Ƴan uwa
Abokiyar zama Khawlah bint Hakim (en) Fassara
Yara
Sana'a
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Imani
Addini Musulunci

Tarihin rayuwa

gyara sashe

Ya auri Khawla bint Hakim, wanda kamar shi yana daya daga cikin Wadanda suka amshi addinin musulinci a farkon zuwan musulinci [1] A cewar Ibn Ishaq, ya jagoranci ƙungiyar Musulmai zuwa Abyssinia a cikin ƙaura ta farko wacce wasu daga cikin Musulmai na farko suka yi don tserewa tsanantawa a Makka.[2] Ya kuma kasance dan uwan Umayya ibn Khalaf .

Manazarta

gyara sashe
  1. "Hazrat Sawdah".
  2. "The Two Migrations of Muslims to Abyssinia". Al-Islam.org.