Pharouqenr
Ya yi rajista 25 Nuwamba, 2023
Latest comment: rana da ya gabata 1 by Saifullahi AS in topic Barka da Kokari
Barka da zuwa! gyara sashe
Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Pharouqenr! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 25 Nuwamba, 2023 (UTC)
Barka da Kokari gyara sashe
@Pharouqenr....barka da kokari da kuma jajircewarka wurin tabbatar da ailimi a wikipedia ta hausaSaifullahi AS (talk) 20:09, 18 Mayu 2024 (UTC)