Barka da zuwa!

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Aisha Yahuza! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~ -Gwanki (talk) 22:12, 8 Satumba 2021 (UTC)Reply

Gogewa don sake kirkira gyara sashe

Aslm @Aisha Yahuza, barka da war haka da fatan kunyi sallah lafiya. Wannan mukala ta Rigasa zamu gogeta sabota akwai kura-kurai da dama wanda idan akace za'a tsaya gyara su sai goge kusan komai a shafin. Saboda haka zamu goge shafin amma ana iya kara kirkirarta sannan a bi ka'idoji da sigar rubuta mukalu ta Wikipedia.Patroller>> 07:50, 2 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply