Ummu Ayman
(an turo daga Umm Ayman)
Barakah bint Tha'alaba larabci بَـرَكَـة}, amfi saninta da Umm Ayman, ta kasance daya daga cikin wadanda suka karba musulunci da wuri. ta kasance yar asalin Habasha ne kuma baiwa ce ga iyayen Annabi Muhammad S.A.W, wato Abdullahi dan Abdul-Muttalib da kuma Amina yar Wahb. mijinta shine Ubayd dan Zayd na Banu Khazraj, wanda ta haifa mai Ayman dan Ubayd, sai ake kiranta da Umm Ayman
Ummu Ayman | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | unknown value |
Mutuwa | unknown value |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Zayd ibn Harithah |
Yara |
view
|
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.