Turki bin Nasser Al Saud (14 ga watan Afrilu shekara ta 1948 - 30 ga watan Janairu shekara ta 2021) ɗan sarki ne, ɗan kasuwa kuma hafsan soja. Shi ne shugaban hukumar yanayi a Saudi Arabia da kuma memba na Gidan Saud . An haifeshi a Riyadh, Saudi Arabia . Yarima Turki ya fara aiki a matsayin mataimakin kwamanda a rundunar sojan sama ta Saudi Arabiya a shekara ta dubu daya da dari tara da casin da shidda 1996 kuma ya zama kwamanda mai mukamin janar a rundunar.

Turki bin Nasser Al Saud
Rayuwa
Haihuwa Riyadh, 14 ga Afirilu, 1948
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Mutuwa 30 ga Janairu, 2021
Ƴan uwa
Mahaifi Nasser bin Abdulaziz
Yara
Yare House of Saud (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Turanci
Sana'a
Sana'a entrepreneur (en) Fassara da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
Turki bin Nasser Al Saud

A watan Nuwamba na shekara ta 2017, an kame Saud da laifin cin hanci da rashawa.

Turki bin Nasser ya mutu a ranar 30 ga watan Janairun shekara ta 2021 a Riyadh, yana da shekara 72. [1]

Manazarta

gyara sashe