Tolulope Arotile
Nigeria's first female combat helicopter pilot
Tolulope Arotile (an haife ta a ran 15 ga Disamba a shekara ta 1995 a birnin Kaduna - ta mutu a ran 15 ga Yuli a shekara ta 2020 a birnin Kaduna, da hatsarin mota) soji da matukiyar jirgin sama ce. Ita ce mace ta farko da ta fara tuka helikwaftan yaƙi a Najeriya[1].
Tolulope Arotile | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Kaduna, 13 Disamba 1995 |
ƙasa |
Najeriya Jahar Kogi |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | Jahar Kaduna, 14 ga Yuli, 2020 |
Yanayin mutuwa | (traffic collision (en) ) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Tsaron Nijeriya |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | hafsa |
Employers | sojojin saman najeriya |
Aikin soja | |
Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya |
Digiri | flying officer (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Tolulope Arotile: Ƴar Najeriya da ta fara tuƙa helikwaftan yaƙi ta mutu, BBC Hausa, 15 Yuli 2020.