Tina Iheagwam (An haifeta ranar 3 ga watan Afrilu, 1968) yar wasan Najeriya ce mai ritaya wacce ta fafata a tseren mita 100 .

Tina Iheagwam
Rayuwa
Haihuwa 3 ga Afirilu, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing   Nijeriya
1986 World Junior Championships Athens, Greece 1st 100m 11.34 (wind: +0.9 m/s)
3rd 4 × 100 m relay 44.13
1987 All-Africa Games Nairobi, Kenya 1st 100 m 11.32
3rd 200 m 23.56
  • Wasannin Afirka na 1991 - lambar zinare (200 m)
  • Gasar Afirka ta 1989 - lambar azurfa (m 100)
  • 1987 Universiade - Lambar tagulla (100 m)

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe