Tillabéri (sashe)

sashe a Nijar

Tillabéri sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tillabéri, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine Tillabéri garine da ya kunshi al'umomin Ayorou (yazuwa 2001 manyan garuruwan sashen sune, Anzourou, DDessa, Kourteye, da Sinder). Kogin Neja shine iyakar sashen daga yamma. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 295,898.[1]

Tillabéri


Wuri
Map
 14°12′42″N 1°27′11″E / 14.2117°N 1.4531°E / 14.2117; 1.4531
JamhuriyaNijar
Yankin NijarTillabéri

Babban birni Tillabéri
Yawan mutane
Faɗi 227,352 (2012)
• Yawan mutane 26.09 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 8,715 km²
Taswirar sashen Tillaberi
Filingué a sashen Tillaberi
Titin tillaberi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 2 May 2013.