Tempting Fate (2015 fim)
2017 fim na Najeriya
Tempting Fate wani fim ne na Amurkawa da Mutanen Najeriya na 2015 wanda Kevin Nwankwor ya rubuta, ya ba da umarni kuma ya shirya shi.[1][2] Fim din ya hada da Ramsey Nouah, Dan Davies da John Vogel. An fara nuna shi a Bikin Fim na Pan African na 2015 da kuma a Indie Fest na Amurka.[3]
Tempting Fate (2015 fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Lokacin saki | Nuwamba 2015, 2015 |
Asalin suna | Tempting Fate |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Tarayyar Amurka da Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) , DVD (en) da Blu-ray Disc (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | crime film (en) da drama film (en) |
During | 115 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kevin Nwankwor |
Marubin wasannin kwaykwayo | Kevin Nwankwor |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Kevin Nwankwor |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
External links | |
temptingfatemovie.com | |
Specialized websites
|
Yan wasa
gyara sasheMagana
gyara sashe- ↑ Odejimi, Segun (18 January 2016). "IN FULL: TNS Exclusive Report On Nigerian Cinema In 2015". TNS. Archived from the original on 21 February 2016. Retrieved 20 February 2016.
- ↑ "Tempting Fate Hits the Cinema". This Day Live. 3 July 2015. Archived from the original on 16 July 2015. Retrieved 15 July 2015.
- ↑ "Hollywood meets Nollywood in Tempting Fate". Benjamin Njoku. Vanguard Nigeria. 7 February 2015. Retrieved 15 July 2015.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Yanar Gizo na hukuma Archived 2017-09-11 at the Wayback Machine
- Tempting Fate on IMDb