Kevin Nwankwor
Kevin Nwankwor (an haifeshi a ranar 15 ga watan agusta a shekarar 1976) jarumi ne kuma mai shirya fina finai a masana'antar Nollywood a ƙasar Najeriya.
Kevin Nwankwor | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Issele Ukwu, 15 ga Augusta, 1976 (48 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Atlanta |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Fasaha ta Tarayya Owerri New York Film Academy (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm5442474 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.