Temilola Balogun da aka fi sani da TaymiB da Temi Balogun Akinmuda ƴar jaridar Najeriya ce kuma wacce ta kirkiro jerin shirye-shiryen TV na Skinny Girl in Transit .

Temi Balogun
Rayuwa
Cikakken suna Temi Balogun
Haihuwa 1991 (33/34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Nottingham (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a disc jockey (en) Fassara, mai tsare-tsaren gidan talabijin da marubin wasannin kwaykwayo
Employers Cool FM Nigeria (en) Fassara
Temilola Balogun

Ta yi karatu a Kwalejin Sarauniya a Legas sannan ta yi karanci kafofin watsa labarai a Jami'ar Nottingham Trent.[1] taɓa zama mai tsara rigar da ta raira waƙa a cikin duo da ake kira "Soyinka's Afro" [1] tare da ɗan'uwanta aka sani da Ajebutter 22 a cikin 2009.[2]

 
Temi Balogun

A cikin 2019 Balogun da N6 sun karɓi baƙuncin hira ta kai tsaye tare da rapper na Amurka Cardi B wanda aka ɗauke shi labari ne. Cardi ta kasance a kan rangadin farko na Afirka, tana yin wasan kwaikwayo a Najeriya da Ghana.

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Ta auri Timi Akinmuda kuma suna da 'ya'ya biyu.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Judges - Africa Connected". www.africaconnected.com. Archived from the original on 2020-01-30. Retrieved 2020-02-29.
  2. BellaNaija.com (2009-11-05). "Who Is…Soyinka's Afro". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2020-02-29.