Cardi B

Mawakiya 'yar Amurka ce

Belcalis Marlenis Almánzar (An haife ta ne a ranar 11 ga watan Oktoba, shekarar 1992), anfi saninta da Cardi B, mawakiya ce ƴar Ƙasar Amurka, tana rubuta waƙa tana rerawa a cikin salan waƙan zamani wato rap.[1] Ta kuma yi fice da salon wakarta na kai tsaye acikin sauri da zafi. An haife ta kuma ta tashi a babban Birnin New York, ta kuma shahara a kafar yanar gizo inda tayi fice a kafafen sadarwa irinsu Vine da Instagram. A tsakanin shekara ta 2015 zuwa 2017, ta fito a wani shiri na gidan telebijin na VH1, mai suna Love & Hip Hop: New York, inda ta samu karfin gwiwar cigaba da fafutukar waka a yayinda ta saki wakoki guda biyu, Gangsta Bitch Music, Vol. 1 (2016) da kuma Vol. 2 (2017).

Cardi B
Rayuwa
Cikakken suna Belcalis Marlenis Almanzar
Haihuwa The Bronx (en) Fassara da Bronx County (en) Fassara, 11 Oktoba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Offset (en) Fassara  (20 Satumba 2017 -  Disamba 2023)
Yara
Ahali Hennesy Carolina (en) Fassara
Karatu
Makaranta Borough of Manhattan Community College (en) Fassara
Herbert H. Lehman High School (en) Fassara
Immaculata Regional High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a stripper (en) Fassara, Jarumi, rapper (en) Fassara, Internet celebrity (en) Fassara, television personality (en) Fassara, dan wasan kwaikwayon talabijin, mai tsare-tsaren gidan talabijin, mawaƙi da singer-songwriter (en) Fassara
Tsayi 1.6 m
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Sunan mahaifi Cardi B
Artistic movement hip hop music (en) Fassara
trap music (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Atlantic Records (en) Fassara
Quality Control Music (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm8054799
cardibofficial.com
Cardi B
Cardi B

Wakarta na studiyo na farko, mai suna Invasion of Privacy (2018), ya haye na daya a jadawalin Billboard 200, kuma Billboard sun nada ta mawakiya rap mace ta farko a shekarun 2010s.

Haihuwa gyara sashe

An haifeta ne a wani gari mai suna Manhattan, amma ta girma ne a garin Bronx, dake jihar New York[2]

Farkon rayuwa gyara sashe

Sana'ar waƙa gyara sashe

Cardi B ta fara shahara ne a shekaran 2015 da kuma 2016.[3]

Lamban girma gyara sashe

Manazarta gyara sashe