Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga jihar Ekiti
Tawagar Majalisar Dokokin Najeriya daga Ekiti ta kunshi Sanatoci uku masu wakiltar Ekiti ta Arewa, da Ekiti ta Kudu, da Ekiti ta tsakiya, sai kuma wakilai shida masu wakiltar Ekiti ta tsakiya 1, Ekiti ta Kudu 1, Ekiti ta Kudu 2, Ekiti ta Arewa 1, Ekiti ta Arewa 2, da Ekiti ta tsakiya 2.