Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Yahuzaishat! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:06, 24 Disamba 2022 (UTC)Reply

Hausa Wikipedia Vital Articles

gyara sashe

Aslm, da fatan kina lafiya. Muna maki godiya da gudummawa da kike bayarwa a wannan shafin kuma na lura ayyukanki yazo iri daya da wani gangami da muke gudanarwa a yanzu haka mai suna Hausa Wikipedia Vital Articles wanda mukalai ne akan garuruwan hausa, al'adu, wurare, makarantu da dai sauransu. Idan kina bukata zan saka ki a jerin editoci na wannan gasa kuma akwai kyautuka na musamman ga gwanaye uku na farko. Domin karin bayani duba wannan shafin https://meta.wikimedia.org/wiki/Hausa_Wikipedia_Vital_Articles. Patroller>> 07:33, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Zaki iya sa hannu a jerin masu bada gudummawa daga kasa Patroller>> 07:34, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply
Waslm, Alhamudulillah ina lafiya. Fatan kaima haka!
Ina son na kasance a cikin gasa In Shaa Allah.
Naji dadi matuka.
Sai na ji daga gareka.
Nagode. Yahuzaishat (talk) 08:41, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Gyara akan Taken Mukala (article title)

gyara sashe

Aslm, ana rubuta taken kowacce mukala da tsarin Babban baki a farko sai sauran da kananan baki misali kamar yadda kike rubuta shi da manyan baki "UNGUWAR MAYO RANEWEO": wannan kukure ne - Unguwan Mayo Raneweo. Sannan kuma akwai ka'doji da ake bi kafin rubuta mukala, shine ya kasance mukala ya samu hujjoji masu karfi daga kafafen yada labarai, jaridu da mujallu da dai sauransu. Saboda haka zamu duba wadannan ka'idoji ko wannan shafi ya cancanci ya tsaya a matsayin mukala mai zaman kansa. Domin karin haske akan wadannan ka'idoji, duba wannan shafin https://en.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:Notability_(geographic_features)NagodePatroller>> 07:45, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Waslm, tabbas na karu yanzun kan. Kuma da izinin Allah zan kiyaye hakan sosai.
Allah ya taimake mu.
Nagode sosai. Yahuzaishat (talk) 08:45, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply