Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Usmanagm! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:02, 20 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Nigerian National Museum

gyara sashe

Assalamu alaikum Usmanagm, da fatan kana lafiya. Muna godiya da gudummawa da kake badawa a Hausa Wikipedia. Wannan shafi mai suna a sama da ka fassara akwai gyararraki da yawa. Idan son samu ne ka koma ka ingantashi. Saboda gaba kuma, ya kamata ka tabbata ka bi ko wace jimla daki daki don tabbatar da fassara mai inganci. Da fatan zaka cigaba da bada gudummawa a wannan manhaja.Uncle Bash007 (talk) 19:36, 19 Satumba 2022 (UTC)Reply

To ai ba ni nayi fassarar shafinba. Ka duba ka gani. Ni kawai na inganta shafinne ta hanyar highlighting wasu kalamai. Nagode sosai da fatan alkhairi. Usmanagm (talk) 07:13, 20 Satumba 2022 (UTC)Reply

Ok toh, na gane. Mu huta lafiya Uncle Bash007 (talk) 11:34, 20 Satumba 2022 (UTC)Reply

Nagode da fahimta. Usmanagm (talk) 11:36, 20 Satumba 2022 (UTC)Reply

Shafin: Kayode Adebowale

gyara sashe

Assalamu alaikum da fatan kana lafiya. Na ga ka kirkiri sabon article akan Kayode Adebowale da fatan kayi amfani da ka'idojin rubuta mukala akan wani wato "Wikipedia notability guidelines" https://en.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:Notability. Zamu bi diddigi wajen tabbatar da cewa mutumin ya yi fice da za'a iya rubuta mukala akanshi. Mungode, da fatan zaka tsaya ka cigaba da bada gudummawa yadda ya kamata. Patroller>> 14:46, 24 Satumba 2022 (UTC)Reply

Mukala:Cibiyar Siyasar Yanayi ta Afirka

gyara sashe

Aslm, Usmanagm da fatan kana lafiya, wannan shafin yana bukatan gyara.Patroller>> 10:40, 26 Satumba 2022 (UTC)Reply

Nagode. Ai ina kan aiki akansa ne. Ka duba ka gani. Nagode sosai Usmanagm (talk) 16:30, 26 Satumba 2022 (UTC)Reply