Sirryboi
Ya yi rajista 13 Oktoba 2020
Latest comment: shekara da suka gabata 3 by Anasskoko in topic Muƙala Nokia
Barka da zuwa!
gyara sasheBarka da zuwa Hausa Wikipedia, Sirryboi! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Em-em talk 19:36, 6 ga Janairu, 2021 (UTC)
Muƙala Nokia
gyara sashe@Sirryboi Barka da ƙoƙari, ka ƙirƙirar muƙala Nokia, kayi ƙoƙarin ka samar da Manazarta wato Reference a Muƙalar
ka duba nan Wikipedia.[