Barka da zuwa!

gyara sashe
 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, SMDaitu! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 17:08, 20 ga Yuni, 2023 (UTC)Reply

MUHAMMAD AHMAD MAHDI 1881

gyara sashe

Aslm @SMDaitu, barka da sallah, Allah maimaita mana. Wannan mukalar MUHAMMAD AHMAD MAHDI 1881. bata cike ka’idoji da dama ba na Wikipedia; da farko da kaman an kwafo ta ne daga wani littafi ko shafi, sannan kuma babu hujja ko daya da dai makamantansu. Ka nazarci wannan shafi na kasa domin karin bayani akan yadda ake kirkirar mukala akan mutane https://en.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:Biographies_of_living_persons/Help Patroller>> 08:45, 29 ga Yuni, 2023 (UTC)Reply

Manazarta a Mukalar 'Ciyayya'

gyara sashe

@SMDaitu, Barka da kokari, ka kirkiri mukala mai taken Ciyayya, Amma baka saka mata hujja ba ko daya... wannan yana nuna cewa kaii ne kawaii ka tsara duka bayanan daga kwalwarka, wanda kuma ya sabama dokokin wikipedia.Saifullahi AS (talk) 10:25, 14 Oktoba 2023 (UTC)Reply

Na Gode Aboki da tuna tarwarwa, zan rubuta Manazarta ɗin In Sha Allah kaima zaka iya ƙarawa daga abin da ka sa ni. SMDaitu (talk) 11:46, 17 Oktoba 2023 (UTC)Reply