Sanarwa

gyara sashe

Barka da zuwa shafin Hausa Wikipedia @Mustybdw, na kulle ka na tsawon sati biyu sakamakon rashin bin ka'ida wajen yin gyara a Hausa Wikipedia. Akwai bukatar ka duba Wannan shafin kafin ka cigaba da yin gyara a Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 16:23, 27 Mayu 2024 (UTC)Reply

Sunana Mustapha Sani Bindawa ni sabon edited ne a wannan manhaja ta hausa Wikipedia na fara aiki nane a ran 26 ga wata mayu 2024 ban samu cikakkiyar kwarewa ba a kan aikin saboda rashin cigaba da ziyarta tarurruka na hausa Wikipedia akan wasu daliliai na sirri amatsayina na sabon edita ina mai bada hakuri akan rufe min shafina da a kayi na rashin bin wasu ka idoji ina saran yanzu na Dan fahimci kuskurena akan wannan aiki sannan zan cigaba da ne man sani akan duk abinda ya shigeman duhu in sha Allah nagode kwarai ahuta lafiya Mustybdw (talk) 11:12, 15 ga Augusta, 2024 (UTC)Reply
Assalamu alaikum rankai dade barka da wannan lokaci fatan kana lafiya ina dada bada hakuri akan kulle akawun dina da aka yi atai maka abu deni domin na cigaba da aiki nagode Mustybdw (talk) 17:43, 19 ga Augusta, 2024 (UTC)Reply

Shawara kan amfani da harshen Hausa a taken muƙala (title)

gyara sashe

Barka dae @Mustybdw, a yanzu zaka iya editing. Please ka ci gaba da bada gudummmuwa, muna maraba da kai. Na duba duk mukalolin da ka rubuta, kuskurenka daya shine amfani da take (title) na turanci. A nan gaba, shima taken ka dinga rubuta shi da yaren Hausa. Misali , a madadin ka kirkiri Scammers, ya kamata ya zama 'Yan damfara' ko makamancin haka. Sannan ka dunga kula da abubuwan da kake rubutuwa.

Kuma zaka iya duba wannan shafukan domin karin kwarewa:

Idan baka fahimci wani abu ba, kayi tambaya. Zaka iya tambaya na kai tsaye a shafin na tattaunawa domin neman shawara a kan gyaran Wikipedia. –Ammarpad (talk) 21:17, 3 Satumba 2024 (UTC)Reply

Alhmdllh alhmdllh ina mai mika godiya ta kwarai dagaske akan wannan namijin kokari da a kayi wajen ganin an bude ni daga rufewan da a kayi man, nagode sosai Allah yasa ka da alkhair, sannan in sha Allah zanyi iya bakin kokarina wajen ganin na ki ya ye aikata duk wani laifi da zaisa a sake rufeni nagode nagode Allah ya saka da alkhair Mustybdw (talk) 21:32, 3 Satumba 2024 (UTC)Reply