Mahayero
Tunatarwa
gyara sasheAssalamu alaikum ina maka Barka da wannan lokaci fatan komai lafiya Allah yasa haka ameen. Inason inyi magana akan yadda naga kana fassara maƙala daga turanci zuwa Hausa ta tabbas wannan abu ne mai kyau sosai! Sai dai ina mai bada shawara idan har ka tashi fassara to lallai fassara ta zamo mai kyau sosai ba wadda baza'a fahimta ba! Misali wannan maƙala da ka fassara Mohamed Rahmoune akwai kurakurai sosai wajen fassarar! Ina fatan zaka fahimceni don muyi ƙoƙari mu gyara manhaja Hausa Wikipedia. S Ahmad Fulani 15:50, 19 ga Afirilu, 2022 (UTC)
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mahayero! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:02, 30 ga Maris, 2022 (UTC)