Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrahim Abdulsamad! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:04, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)Reply

Yalli

gyara sashe

Assalam, wannan mukalan Yalli ta yi gajera da yawa. Tana bukatar a fadada ta ko akalla a sanya mata hujjoji. Idan kuwa ba haka ba za'a goge ta nan da dan wani lokaci.

Patroller>> 20:03, 12 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply

An goge shafin Yalli, saboda babu isassun hujjoji da ke nuna shaharar garin. Saboda haka za'a iya hade ta a karkashin Mani. Patroller>> 20:06, 12 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply