Bashir Danrimi
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Bashir Danrimi! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Em-mustapha t@lk 16:44, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community
gyara sasheMuna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 16:44, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)
Bashir Danrimi
gyara sasheBASHIR YUSUF DANRIMI daya ne daga cikin fitattun marubutan hausa a arewacin Nigeria. ya fara gabatar da rubutunsa daga littafan Hausa inda ya rubuta littafai har guda uku ya kuma buga a karkashin kamfanonin Hassan Miga Bookshop da Sauki Publishers, da kuma Garba Muhammad Bookshop. wadannan littafai sune BAKAR AKIDA, SHARHOLIYA da kuma Munawwarah. Bayan Nasarori da Bashir Danrimi ya samu ya samu tagomashin gayyata daga kamfanonin shirya fina-finan Hausa da dama domin bada gudunmuwa a wannan bangare. a shekarar 2009 ne bashir Danrimi ya fara rubuta labarin film mai suna MAKOTA wanda kamfanin UMMA ALI ya dauki nauyi, daga nan ya cigaba da rubutu tare da bada gudunmuwa cikin fina-finan hausa da dama kamar su KUDIRI, MALAM ZALIMU, MUGUN MUTUM, IBRO MANAJA, ZAGON KASA, TARKO, da dai sauransu. cikin shekarar 2017 ne BASHIR DANRIMI ya fara gabatar da fim dinshi mai suna KARTAGI a karkashin kamfaninshi mai suna DANRIMI MULTIMEDIA NIG. LTD wanda daga baya cikin shekarar 2018 yayi masa rijista da hukumar yiwa kamfanoni rijista ta kasa C.A.C. a shekarar 2019 ne Bashir DANRIMI ya fara aiki da gidan talabijin na AREWA24 a matsayin marubuci, inda ya rubuta tare da bada gudunwa cikin mashahurin shirinsu mai dogon zango DADIN KOWA tare da cigaba da rubutun har zuwa yanzu