Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Atibrarian! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 12:17, 3 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Yanayin Najeriya

gyara sashe

Aslm @Atibrarian, ka kirkiri mukala wacce ba komai acikinta, hakan kuskure ne. Ya kamata ace ko stub ne wato gajerar mukala ka kirkira. Nan gaba zamu goge ta ne kai tsaye.

Patroller>> 22:42, 31 Mayu 2023 (UTC)Reply

Gajerar Makala.

gyara sashe

@Aslm, @Atibrarian, na ga kana fassara makaloli hakan na da kyau. Amman ka dena ƙirƙirar makala section ɗaya ko biyu sai ka koma fassara sabuwa kuma. Yana da kyau ka riƙa fassara ta duka kafin ka nufi fassara wata. Gajerar makala bayan kuma akwai kashi 90 ko 80 na bayanan maƙalar daga ainafin ida aka fassaro ta, kuma a abarta haka nan iya kashi 10, akwai rauni sosai. Dafatan zamu kiyaye. BnHamid (talk) 17:35, 17 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Na gode! Atibrarian (talk) 19:06, 17 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply