Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, AhmedMustafaaaa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:28, 10 Satumba 2024 (UTC)Reply

Ni ba wani irin Robot bane. Ni mutum ne mai sha'awar harsuna daban-daban kuma ina so in kara wayar da kan jama'a game da Monero. Kullum ina ba da nassoshi da duba harshen. Idan kun fi ni jin Hausa, don Allah ku gyara kurakuran rubutu. AhmedMustafaaaa (talk) 19:29, 11 Satumba 2024 (UTC)Reply