Abubakar murtala
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abubakar murtala! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 13 ga Yuni, 2023 (UTC)
Tarihin Alh Murtala Mati ( Nafsah)
gyara sasheAlh murtala mati (Nafsah) an haifeshi aranar juma'ar 13 febuary,1976 sannan an haifeshi a garin Daura dake jahar katsina sannan makarancin alqur'ani ne yayi karatu na tsangaya yayi karatunsa a garin maiduguri dake jahar barno sannan yayi karatu a janhuniyar niger a garin damagaram sunan mafaifinsa Alh mati gwafso anfi saninsa da wannan sunan, sanan sunan mahaifiyarsa Hajiya fatima ana kiranta da hajiya tacim, Alh murtala nafsah dan kasuwane sannan kuma dan kwangilane sannan ya rasu aranar 25 july,2022 aranar litinin sannan yarasu ya bar mata uku da yara ashirin daidai sannan yana da mata biyu wanda yataba aura sannan yarabu dasu, alh murtala nafsah yarasune bayan doguwar rashin lafiya Abubakar murtala (talk) 05:27, 14 ga Yuni, 2023 (UTC)