Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abubakar Sidi! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 30 Mayu 2023 (UTC)Reply

Tarihin Mal. Abubakar Sidi

gyara sashe

An haife Abubakar Sidi A unguwar Minannata cikin garin Sokoto. Inda ya fara da Karatun Addinin Musulunci. Bayan ya cika shekara biyar sa'annan ya shiga makaranta Model islamic Nusery and Primary school inda ya kammala a shekarar 2015. Bayan haka ya shiga makarantar masu lalura ta musamman Wadda ake kira da A.A Raji special school Sokoto In da ya kammala a shekarar 2021. Ya fara Degree na Farko akan Information technology a jimi'a mallakar jihar Sokoto. Wadda ake kira da Sokoto state University a shekarar 2022. Abubakar Sidi (talk) 09:00, 2 ga Yuni, 2023 (UTC)Reply

Jawo Hankali

gyara sashe

@Abubakar Sidi...Inason in jawo hankalinka akan ka'idojin rubuta mukala..ka kirkira mukala me taken Abubakar Sidi... amma baka saka mata gamsashin hujjjoji ba..yakamata ka shiga Nan ka karanta domin fahimtar kaidar mukala.Saifullahi AS (talk) 06:30, 9 Disamba 2023 (UTC)Reply