Abdulmajidaliyu
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdulmajidaliyu! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Anasskoko (talk) 18:23, 5 ga Faburairu, 2020 (UTC)
Za'a iya Block dinka
gyara sasheMaraba da zuwa kuma barka da ƙokari, kayi rubutu akan wani wanda bai cancanci samun profile a Wikipedia ba, domin dukkanin nassoshin daka kawo ba madogara bane, amma ka sake rubutawa bayan goge shafin dana yi, wanda haka babban laifi ne da yakamata inyi blocking dinka nan take, amma na sake baka dama, inason ka karanta wannan link din dan karin bayani akan mecece Wikipedia, me take dauka da abunda bata dauka WP:GNG. Nagode.The Living love (talk) 13:06, 6 ga Faburairu, 2020 (UTC)
Goge Shafin Zayn Africa
gyara sasheWikipedia ba blog bace, ba wuri bace da kowa me rubuta labari kara zube ya tafi, komai zaka rubuta a Wikipedia to yakasance akwai references (manazarta), kuma kasan cewa shafukan sada zumunta, blogs, ko shafin tallace tallace ba'a yarda da ingancin bayanan su, ballantana a an she su a Wikipedia. Nagode.The Living love (talk) 23:45, 5 ga Faburairu, 2020 (UTC)