Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abbasanusi! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. –Ammarpad (talk) 16:12, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)Reply


Sannu da aiki

gyara sashe

Sannu da ƙoƙari Malam Abbasanusi. Maƙalolin da kake ƙirƙira duka sunyi, saidai kawai ManazartakoReferencesda kake sakawa ne kake buƙatar sanin yadda ake saka Manazarta. Domin sanin yadda ake saka Manazarta saika shiga Nan domin koyon yadda ake saka References a Wikipedia. Ka huta lafiya. - Abubakar A Gwanki (talk) 21:52, 15 ga Faburairu, 2021 (UTC)Reply